Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Labarai
Kanu ya bayyana dalilin ziyarar sa ga Sheikh Pantami, kalli hotunan ganawar su
A Ranar, Laraba, tsohon dan wasan kwallon kafar Najeriya, Kanu Nwankwo, ya ziyarci Sheikh Isa Ali Pantami.Kanu ya ziyarci Sheikh Pantami ne a ofishin hukumar bunkasa fasahar…
Read More...
Read More...
Karanta Kuji: Yadda budurwa ta kone kanta a kan saurayi
Wata budurwa mai kimanin shekara 19 mai suna Hafsat Aminu ta hallaka kanta bayan ta sha kanarzir ta kuma yi wanka da shi kana ta banka wa kanta wuta sakamakon yunkurin raba ta da…
Read More...
Read More...
Duk ranar Talata da Laraba sai mahaifina ya kwana dani – Wata ‘yar shekara 12
Wata yarinya ‘yar shekara 12 ta sanar wa kotu a jihar Legas cewa mahaifinta mai suna Idoko yakan tilasta mata ya kwana da ita duk ranar Talata da Laraba a gidan su.Jami’an tsaro…
Read More...
Read More...
KISHIYA: Hauwa’u ta daba wa mijin ta kwalba a Zuciya daga cewa zai kara aure
Wata matan aure mai suna Hauwa’u ta daba wa mijin ta fasasshen kwalba a tsakiyar zuciyar sa saboda ya to mata barazanar yi mata kishiya.Shekaran Hauwa da Bilyaminu 8 a aure amma…
Read More...
Read More...
Wani Magidanci Ya Kashe Matar Sa Dake Da Cikin Wata 8 A Abuja
Wani magidanci Doosur Ankyoor mai shekaru 37 ya kashe matar sa dake dauke da cikin wata 8 da duka.Yayin da ake sauraron karan a babbar kotun karan dake Abuja, lauyan da ya shigar…
Read More...
Read More...
Karanta Labarin Matar Data Aure MazaJe Sha Takwas (18) Cikin Shekaru Shida
Wata yar 25 ta bayyana yadda ta auri mazaje 18 cikin shekara 6 da kuma yadda auren suka mutuWata mata mai shekaru 25, Martha Korchioga, ta girgiza masu bauta a lokacin da ake…
Read More...
Read More...
Dan sanda mutum-mutumi zai rika aikin tsaro a Dubai
Masarautar Dubai da ke Hadaddiyar Daular Larabawa ta samar da dan sandan mutumutumi mai motsi na Robocop da zai karade birnin kamar sauran jami’an hukuma, inda a halin yanzu…
Read More...
Read More...
Sabuwar Manhaja Da Yara Zasu Iya Koyar Da Kansu, Batare Da Zuwa Makaranta Ba
Wai kuwa yara da basu taba zuwa makaranta ba, na iya koyar da kansu yadda ake rubutu da karatu, daga kawai sun samu na’urar kwamfuta? Wata tambaya da wata kungiya mai yunkurin…
Read More...
Read More...
Wani dan sanda ya harbe wata budurwa saboda taki amsa soyayyarsa a Kaduna
- Ana zargin wani jami’in dan sanda a jihar Kaduna da harbin wata budurwa saboda taki amince da soyayyarsa- Buduruwar ta kasance daga kauyen Gadar Mallam mamman dake kan hanyar…
Read More...
Read More...
Kotu ta daure wani magidanci da matarsa da ta kama da laifin aikata fyade ga ‘yar aikin su
Kotun sauraron kara dake Surulere a jihar Legas ta gurfanar da wasu ma’aurata mata da mijinta da ta kama da laifin fyade da cin mutuncin mai aikin su ‘yar shekara 10.“Yar sandan da…
Read More...
Read More...