Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Kannywood
An Yanke Kafar Fitaccen Jarumin Fina-finan Hausa
An yanke wa fitaccen jarumin fina-finan Hausa, Sani Idris, daya daga cikin kafafunsa sakamakon rashin lafiyar da ke damunsa.Jarumi, Sani Idris, da aka fi sani da 'Moda' ya dade ya…
Read More...
Read More...
Jaruma Hadiza Gabon Ta Zagi Wani Mabiyinta AkanYa kirata Da Tsohuwa
Sarakan magana suna cewa idan kasan ta fada baka san ta mayarwa baMun samo labarin yadda fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Hadiza Gabon ta dinga sirfawa wani mutumi zagi saboda…
Read More...
Read More...
Zawarci babbar musifa ce – Inji tsohuwar jarumar Kannywood, Hafsat Shehu
Tsohuwar jarumar Kannywood, Hafsat Shehu ta yi tsokaci akan halin da mata kan shiga idan aka ce suna zawarci.Hafsat wacce ta kasance mata ga marigayi jarumin Kannywood Ahmed S Nuhu…
Read More...
Read More...
Hotunan Tsala Tsalan Yan Matan Kannywood 6 Da Basu Yi Aure Ba Har Yanzu
Masana’antar fina finan Hausa da aka fi sani da suna Kannywood a cike take da mashahuran yan wasa, musamman ma jarumai Mata, wadanda suka kai bantensu a harkar iya wasan…
Read More...
Read More...
Mawaki Umar M Shareef Tare Da Mahaifiyarsa A Saudiyya
Shahararren Mawaki Sannan Kuma Jarumin Fina Finan Hausa Ya Bayyana Cikin Wasu Hotuna Tare Da Mahaifiyar Sa A Kasa Mai Tsarki. Wajen Aikin Ummarah,Mawakin Dai Ba Wannan Ne Karo Na…
Read More...
Read More...
Mahaifiyata ta ce duk wanda ya sake zagina na rama ba ta yafe mini ba – Adam Zango
A wata hira da manema labarai suka yi da fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan wato Adam A Zango, ya bayyana cewa ya yi matukar mamaki kuma yaji kunya sosai da har Ali Nuhu, wanda…
Read More...
Read More...
Kalli Kyawawan Hotunan Adam A Zango Da Sabuwar Matar Sa
Kalli Wasu Kyawawan Hotunan Jarumi Adam A Zango Tare Da Sabuwar Matarsa Soofy,Hotunan Cikin Shiga Na Musanman Kalar Tufafin Da Suka Sa, Da Kuma Waje Da Yanayi DauKar Hoton..
Read More...
Read More...
Jaruma Ta Ba Adam A Zango Kyautar Dubu Dari Biyar Domin Bikinshi
Hauwa Muhammad Sa'id, Wacce Akafi Sani Da Jaruma Empire, Mai Sai Da Maganin Mata.. Tabama Jarumi Adam A Zango Kyautar Kudi Naira Na Dukan Naira Har Kimanin Naira Dubu Dari Biyar…
Read More...
Read More...
Shin Da GasKe Ne Nafisa Abdullahi Zatayi Aure?
Wannan wani masoyin tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ne da ya hada hotonshi dana jarumar saboda irin soyayar da yake mata har ya nuna alamar kamar an kusa daura musu…
Read More...
Read More...
An BuKaci Hadiza Gabon Ta Biya Amina Amal Diyyar Milliyan Hamsin
Fitacciyar jarumar Kannywood, Amina Amal ta maka Hadiza Gabon gaban wata babbar kotun tarayya dake zamanta a garin Kano akan zarginta da take yi ci mata mutunci, tare da cin…
Read More...
Read More...