Mahaifiyata ta ce duk wanda ya sake zagina na rama ba ta yafe mini ba – Adam Zango
A wata hira da manema labarai suka yi da fitaccen jarumin fina-finan Hausan nan wato Adam A Zango, ya bayyana cewa ya yi matukar mamaki kuma yaji kunya sosai da har Ali Nuhu, wanda ya dauka a matsayin abin koyi, yaya a masana’antarsu ya kai shi kara kotu
Ga yadda hirar ta su ta kaya da manema labarai: