Anfara DauKar Sabon Film Din Umar M Shareef Da Rahama Sadau

0

Bayan Nasarar Kallama Da Kamfani Mai Shadda Tayi Yayin DauKar Tare Da Nuna Fim Din HAFEEZ  Kamfanin Ya Sake DauKar Wani Sabon Jadawalin Aikin Wani Fim Mai Suna NADEEYA  Fim Din Da Jarumai Irinsu Rahama Sadau, Tare Da Umar M Sharerf Zasuja Ragamarsa..

Ana Tunanin Film Din Zaiyi Kyau Sosai Fiye Da Wadanda Umar M Shareef Din Ya Shirya A Baya.. Musanman Ma Ganin Shida Wanda ZasuJa Ragamar Fim Din Gogaggiya Ce A Kan HarKar Fina Finan Arewacin Mu Da Kuma Kudanci,

Hotuna WaJen Shiya Shirin NADEEYA

Abubakar Bashir Mai Shadda, Ne Mashiryin Shi Wannan Shirin.

Inda Yaseen Auwal Ke Bada Umarnin Shirin

Muna Musu Fatan Nasara

Leave A Reply

Your email address will not be published.