Daga Kanki Kyau Ya Kare: Adam Zango Da Sabuwar Matarsa

0

Jarumi Adam Zango Ya ce Shifa Ba yana Yabon Sabuwar Matarsa Ba ne Domin Bakantawa Wasu, A’A Yana yin Haka ne Domin Kawai Ita Wannan Sabuwar Matar Tasa Ta Kasance Tana Faranta Masa Rai ne. 
Tun Kafin Ta Shigo Gidansa jarumin Ya Bayyana Hakan A Shafinsa Na Facebook…
An Daurawa Adam Zango Aure ne Da Wata Budurwa Yar Asalin Jihar Kebbi A Makon Da ya Gabata, Ko da Yake Wannan Auren Na Adam Zango Ba Shine Na Farko Ba, Na Shida 6 Ne.
#Mikiya
Leave A Reply

Your email address will not be published.