MUSIC: Ali Jita – Princess Amina

0

Kamar Yanda Muka Riga Mu Sani .. Mawaki Ali Jita Ya Shahara Sosai Wajen Yiwa Mata Waka, Musan Man Yadinga Yi Musu Suna Bayan Suna .. Misali Kamar Su Bilkisu, Nafisat, Hadiza, Maryam, Aisha Indo, Da Dai Sauransu ..

Wannan Karon Ya Sake Zuwa Da Wata Zazzafa Wacce Yama Amina, Wakar Mai Taken ‘Princess Amina’ Gimbiya Amina Kenan A Hausance,

Wakar Yama Duk Wata Mace Mai Suna Amina Ne Ita Da Kuma Samari Dake Da Budurwa Mai Wannan Sunan..

Yayi Ruwan Baituka Sosai Kamar Baiso .. Asha Sauraro Lfy

DOWNLOAD MP3

Leave A Reply

Your email address will not be published.