Hotunan Nafisat Abdullahi Wajen Shakatawa

0

Jaruma Nafisat Abdullahi .. Ta Saki Zafafan Hotunanta A Shafin Instagram .. A Yayin Da Take Kasar Dubai Tana Shakatawa,

Ga Bisa Dukkan Alamu Wannan Karon Jarumar Ba Ita Kadai Ta Tafi Shakatawar Ba, Akasin Yanda Aka Saba Ganinta A Baya, Wannan Karon Anganta Tare Da Yan Uwanta, A Wasu Wajajen Shakatawan ..

Munyi Kokari Wajen Samo Muku Wasu Daga Cikin Irin Zafafan Hotunan Data Sake .. Ga Su Kamar Haka ..

Leave A Reply

Your email address will not be published.