Hotunan BarKwancin Jaruman KannyWood Da Wani Ya Zana

0

Wadannan Wasu Hotunan BarKwaanci Ne Da Wani Ya Zanasu Ga Jarumai Da Mawakan Masana’antar Kannywood ..

Jatuman Daya Zana Suna Da Yawa Kamar Irinsu

Hafsat Idris Barauniya

MarYam Wazeery

Hadiza Aliyu Gabon

Fati S.U Garba

Umar M Shareef

Autan Waka

Amal Umar
Rahama Sadau

Mai Zanen Watau Mawaki Tasiu TK, Yayi Amfani Da Wani Salo Ne Na BarKwanci Ya Sake Zana Makancin Hotunan Da Suka Riga Su DauKa A Baya

Leave A Reply

Your email address will not be published.