MUSIC: Sabuwar Wakar Rarara – Munshiga Next Level 2019

0
Sabuwar Wakar RaRa Mai Taken “Munshiga Next Lext” Mawakin Yayi Wakar Ne Na Murnar Zarcewar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Izuwa Matakin Gaba Na Mulkar Mutanen Nigeria,
Kamar Yanda Muka Sani Bayan Kammala Zaben SheKara ta 2019, Maigirma Shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Shine Ya Sake Lashe Kujerar Shugaban Kasa … 
Muna Fatan Allah Ya Tayashi Riko .. Kuma Yasa Yayi Adalci A Sabuwar Tafiyar Tashi … 
Asha Sauraro Lafiya

DOWNLOAD MP3

Leave A Reply

Your email address will not be published.