Jaruma Fati Washa Cikin Sabon Salon Gyaran Gashi

0

Jaruma Fati Washa, Ta HasKaka Cikin Wadannan Hotunan Nata, A Inda Take Nunama Masoyan Nata  Sabon Salon Gyaran Gashinta,

Kamar Yanda Mabiya HarKar Wasan Kwaikwayon Hausa Film, Suka Sani..  Jaruma Fati Wash Tana Daya Daga Cikin Jaruman Da Har ,Izuwa Yanzun Tauraruwansu Ke HasKakawa .

Ta Dauki Hotunan Ne Cikin Shiga Na Daguwar Rigar Jallabiya,  Tare Da Bakin Mayafi Dake Lillibe Da Iya Kan Nata, Sai Dai Hakan Bai Hana Anga Sabon Salon Gyaran Gashin Nata Ba

Leave A Reply

Your email address will not be published.