AUDIO : Sabuwa wakar Rarara : Yanci Na Bana Kudi Bane

0

A Yau mun sake kawo muku sabuwa wakar shahararren mawakin zamani nan na siyasa wato dauda kahutu rarara wanda a wannan sabuwa wakarsa ya sanya mata suna “Yanci Na Bana Kudi Bane”.

Ma’ana yana nufin cewa shi kuri’arsa bata kudi ba ce ta nemowa kansa yanci ne bawai a bashi kudi ba kawai a’a.

Ga kadan daga cikin baitocin wakar :-

๐ŸŽถKusamana sautin baba
๐ŸŽถ Wannan wakar bata kudi bace ba
๐ŸŽถ Yanci bana kudi bane ba

๐ŸŽถ Anso a bamu daloli munki karba
๐ŸŽถ Nace kugayamusu yanci bana kudi bane ba.

๐ŸŽถ Kuma wakar bana kudi bane ba
๐ŸŽถ Dani mai wakar bana kudi bane ba
๐ŸŽถ Da duk yayana bana kudi bane ba.

๐ŸŽถ Abokina bana kudi bane ba
๐ŸŽถ Yayan yayana bana kudi bane ba

Download Audio Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.