Rahama Sadau Tayi Murnar Kammala Karatunta A Kasar Cyprus, Kalli Hotuna

0

Shahararriyar Jarumar Kannywood Da NollyWood , Jaruma Rahama Sadau, Tayi Murnar Kammala Karatunta AA Wata Jami’a A Kasar Cyprus,  Jarumar Ta Saki Zafafan Hotuna Cikin Annashuwa Da Kuma Walwala Tare Da Abokan Karatun Nata Da Kanninta,

Kalli Hotunan Kamar Haka,

Karin Hotuna


Leave A Reply

Your email address will not be published.