Ba zan iya auren attajiri ba – Jamila Umar Nagudu

1

Fitacciyar jarumar Kannywood, Jamila Umar Nagudu, a wata hira da ta yi da mujallar Tauraruwa ta bayyana dalilin da ya sa ba za ta auri miji attajiri ba.
Da aka tambayi Jamila kan batun irin mijin da ta ke so ta aura, sai jarumar ta kada baki ta ce, “Bana son auren miji attajiri,haka kuma bana son auren talaka futuk.
Hirar bidiyon ta tsawon mintina 15 ta tattauna batutuwan da suka hada da dalilin da ya sa jarumar ba ta yi aure ba da kuma dalilin da ya shigo da ita harkar fim da dai sauran batutuwa.
1 Comment
  1. Hamal Ibrahim Baffa says

    Wlh jamila inason ki Inaso na Aure ki in harkina naso na amma ni ba kowa bane wlh ina matukar kaunar ki allah wlh inaso kizamo Uwar yaya na daga Hamal ibrahim baffa Yobe State 09075884529

Leave A Reply

Your email address will not be published.