Ali Nuhu Ya Yi Murnar Zagayowar Ranar Haihuwar Diyarsa Fatima

0
Fitaccen Jarumin Fina-Finan Hausa na Kannywood Ali Nuhu ya yi murnar zagayowar ranar haihuwar diyarsa na farko Fatima Ali Nuhu.
Jarumin ya bayyana murnarsa ne a yayin da ya wallafa hoton diyar nasa a shafinsa na Instagram tare da yi mata addu’ar Allah ya yiwa rayuwarta albarka, ya kuma daura ta kan hanya madaidaiciya.

Kalli Hotuna

Leave A Reply

Your email address will not be published.