KALLI Hotuna Wajen Nuna Fim Din Yaki A Soyayya

0

Anan Ana Ci Gaba Da Tururuwa Wajen Kallon Shahararren Fim Din Nan Na Yaki A Soyayya , A Cinimomi Mu Sannan Na Jihar Kano Ado Bayero Mall

Fim Din Yayi Farin Jini Sosai A Wajen Mutane Ganin Yadda Mutane Keta Rububin Zuwa Kallon Sa Daga Ko Ina A Fadin Kasar Nan Zuwa Makobta , Leave A Reply

Your email address will not be published.