Hotunan Jaruma Hadiza Gabon Dasu Kayatar
Wasu Hotunan Jaruma Hadiza Aliyu Gabon Dasu Dauki Hankulan Masoyanta A Shafinta Na Instagram… Ta Dauki Wasu Hotunan Ne Cikjn Salon Kayan Sarautar Ingila,
Sannan Yanayin Kaya DA Abubuwan Dake Kusa DA Ita Sun Nuna Irin , Salon Mutanen DA Ne. Wato Kaka DA Kakanni …
Inda A Kasan Hotunan Ta Rubuta QUEEN (Sarauniya)
Karin Wasu Hotunan