Daga Karshe: Jaruma Teema Yola Ta Hadu Da Abin Son Ranta

0

Jarumar KannyWood Teema Yola, Ta Hadu Da Maoyin Ranta Wato Mawakin Kudun Nan .. Mr Flavour Ta Wallafa Hoton Ne A ShafinTa Na Instagram,

Sai Dai Tun Kafin Haduwar Tasu, A Lokacin Daya Fara like Na Hotunan Da Nake Sawa A Shafin Nata .. Ta Fara Jin Dadin Haka

Inda Ta Rubuta Cewa My Dream Come True ( Wato MaFarKina Ya Zama GasKe)

Leave A Reply

Your email address will not be published.