Hotunan Maryam Yahaya Tare Da Mawakin Kudu Da Su Jawo Cece-Kuce

0
Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan inda take tare da shahararren mawakin kudu da ake kira da Small Doctor inda ya dafa kafadarta.


Bayan da ta saka hotunan a dandalinta na sada zumunta, wasu daga cikin masoyanta sun yi Allah wadai dasu yayin da wasu suka yaba.


Leave A Reply

Your email address will not be published.