Yanda Wani Yama Jaruma Hadiza Gabon Gyaran Turanci

0

Wani bawan Allah ya duba dandalin tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon inda yayi ikirarin gano kuskure a rubutun da tayi na cewa ita ‘yar fim ce a turanci, watau Actor.

Saidai Hadizar ta nemo cikakkiyar ma’anar wannan kalma ta Actor ta nunawa wannan da ya mata gyara inda Ta ce bari in taimakeka da wannan,kasan ilimi kogine.

Leave A Reply

Your email address will not be published.