MUSIC: Maryam Bakase – Sai BaBa Buhari X Taka Da Lafiya BaBa
Saukar Da Wakokin Maryam Bakase Guda Biyu Masu Taken “BaBa A Maimaita Mana” Sunan Su “Sai Baba Bihari Da Kuma” “Taka Da Lafiya Baba” Wakokin
Kadan Daga Cikin Baitin Sai Baba Buhari
√ Sai BaBa Mu Sai Baba .. Baba Buhari
√ Ga Mai Farin Jini BaBa Buhari
√ Mai Maici Muke So A GareKa
√ Talakawa Muna Bayan Baba Mai GasKiya
DOWNLOAD MP3
Kadan Daga Cikin Baitin Taka Da Lafiya BaBa
√ Taka Da Lafiya. Zauna Da Lafiya BaBa
√ Yau Kaine Hadari, Toh KasaukaLfy BaBa
√ Zakin Mazan Jiya, Ka Baima Yan Maza Tsoro
√ Ka Riga Ka Iyaa A Mulkinmu Kai Kake Horo