MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara – Buhari Dodar New Song

0

Yayi wannan waka ne bayan zaben fida gwani na pdp na shugaban kasa da akankayi wanda a cikin wakar a chachaki yan takar da sunka sha kaya wanda nayi biyu babu a cikin wakar yana nunin kwankwaso da Tambuwal yan biyu babu.


==> Mai hana karya alharin talakawa

==> Buhari yaci zabe ,baba buhari dodar.

==> su zangwala gwada Tsula yayi biyu babu wanwar

==> Su zumudi sokoto anyi sintir babu wan ba kanen.

==> buhari yaci zabe.

==> kai ku ban zabin talaka.

==> karshen su kola kasa warwas.

Kai bari na barku hakan ,kada ka bari a baka labari.

Download Now


Cc @HausaLoaded.Com

Leave A Reply

Your email address will not be published.