Kalli Hoton Shugaban Kasa Buhari Da Yaja Cece KuCe
Wannan Hoton Shugaba Muhammadu Buhari Ne A Inda Ya Daga Hannun Wata Mai Neman Takarar Majalisa,
Hoton Ya Dauki Hankula Tare Da Janyo Cece-Kuce A Shafukan Sada Zumunta, A Inda Wani Mai Shirya Fina-Finan Hausa Wato Shazali Kamfa Ya Bayyana Nashi Ra’ayin Kamar Haka
Da Ace Adam A. Zango Ne Ya Rike Hannun Rahama Sadau Da Kaji Tsinuwa A Gari.
Ko Menene Dalilin Wannan Mai Shiya Fina Finan Na Yin Wannan Maganar Oho..
Madogara :, HutuDole.Com