Kalli Yadda Wani Masoyin Jaruma Rahama Sadau Ya Nuna Farini Farin Cikin Haduwar Shi Da Gwanar Tashi

0

Wani gungun masoyin fitacciyar jarumar dandalin wasan kwaikwayo Rahama Sadau ya kasa boye farin cikin bayan haduwa da gwanin sa.

Masoyin mai suna Aliyu Azare yayi tafiya tun daga garin Azare nam jihar Bauchi zuwa Kano domin kallon sabon shirin fim mai taken ‘Ruwan Dare’ inda tarkon yayi kamu sakamakon haduwar shi da tauraruwar shi.

 

Matashi na cike da fara’a kamar yadda bidiyon da jarumar ta bayyana a shafin ta na Instagram tare da rera mata waka da ya shirya musamman domin ita.
Tauraruwar fim wallafa bidiyon haduwar ta da daya daga cikin dinbim masoyan ta tare da yi masa addua samun alherin Allah.
Ta kara da cewa “Ka gaisheda mutanen Azare. sai na zo cin tuwa.”


Leave A Reply

Your email address will not be published.