Hotunan Jaruma Nafisa Abdullahi Data Dauka A Kasar Italia
Jaruma Nafisa Abdullahi Itama Tana Daya Daga Cikin Jaruman KannyWood Mata Da Ake Gogawa Dasu Yanzun A Ma.ana’antar KannyWood ..
Itama Jaruma Ce Da Take Son Kwalliya Da Kuma Son Yawon Bude Ido … Wannan Karon Ma Kamar Yadda Ta Saba, Taje Yawon Bude Ido Sannan Ta DauKi Zafafan Hotuna Masu Kyau Sosai.. Kalli Hotunan Kamar Haka