Watch Video: Umar M Shareef Kin Bani So (Official Video)

0

Bayan Fitar Da Wakar  WasIka Official Video Daga Kundin Tsintuwa Video Album  Mawaki Umar M ShareeF Ya Sake Sake Wata WaKar Videon Mai Taken Kin Bani So

Wakar Tayi Kyau Sosai Kuma Anyi Amfani Da Waje Masu Kyau Tare Da Kayan Aiki ..

Zuwa Yanzun Zaku Iya Shiga Cikin YouTube Channel Din (Umar M SHareeF) Ne Kawai Domin Kallan Wannan Video Din … Ba Download Dinta Ba

Asha Kallo Lfy .

Leave A Reply

Your email address will not be published.