MUSICS:- Itz Abdull Aisha X Baby Song
Matashin Mawaki Daga Garin Kaduna .. Mai Suna Abdul Wanda Akafi Sani Da Itz Abdul .. Bayan Wakarsa Ta Mu Biyu .. Yasake Dawiwa Da Sabbin Wakokinsa Guda Biyu Masu Suna .. Aisha Tare Da Kuma Baby
SauKar Da Wakokin Domin NishadantuwarKu