Kalli Sabuwar Bidiyon Wakar ‘Gambara’ Na Adam Zango

0

Jarumin fina-finan hausa kuma mawaki, Adam A.Zango ya saki sabuwar bidiyon wakar shi mai taken Gambara.
Ya saki bidiyon a ranar laraba 2 ga watan Mayu domin nishadantar da dinbim masoyan wakokin hausa da masoyan sa
Kalli Videon Daga YouTube AnanSauKar Da Bidiyon Cikin WayoyinKu Faga Nan
Downloads Now

Leave A Reply

Your email address will not be published.