Kalli Kyawawan Hotunan Mawaki Umar M Shareef Wajen Hada Tsintuwa Video Album

0

MawaKi Kuma Jarumi .. Umar M . Shareef  Ya Fitar Da Sabbin Hotuna A Shafin Sa Na Instagram, Inda Harsashe Na Nuni Da Cewa Mawakin Ya Fara Hada Video Album Din Tsintuwa Ne ..

Hotunan Sunyi Kyau Sosai Kuma Sun Qayatar Kallesu Zasu BirgeKa

Leave A Reply

Your email address will not be published.