Wani Matashi Ya Kashe Kaninsa Da Duka

0
An damke Wani matashi mai shekaru ashirin da uku (23), mai suna David, wanda ya kashe kaninsa Onu,har lahira da duka.
Wannan ya faru ne a Ubia Amaetiti, dake karamar hukumar Amoso Edda, Afikpo ta kudu dake jihar Ebonyi.
Mahaifiyar matasan ta ce ta aiki Onu, ne amma sai yayi biris yaki zuwa da yayansa ya dawo sai ta kai karar sa shi kuwa yayan yace dawa Allah ya hadasu yako haushi da duka har sai da ya kais hi kasa. Ganin halin da yake cvikin sai aka garzaya dashi asibiti da gargi yaw aye sai yace ga garin ku nan.
Kakakin ‘yan Sandan DSP Jude Madu, ya tabbatar da afkuwar lamarin da alkawarin cewa zai tuntubi manema labara da zarar ya sami cikakken bayani.
Leave A Reply

Your email address will not be published.