HOTUNA Yanda Bikin Ahmad Musa Yakasance A Gargajiyance

0
 An cigaba da shagulgulan bikin auren Dan wasa Ahmed Musa 

– Dan wasan dai ya rabu da matarsa ta fari, Jamila, inda ya auro Juliet An gudanar da bikin gargajiya na al’adar yan Kabilar Ogoja dake jihar Kros Ribas domin tabbatar da cika shika shikan auren sa da amaryarsa Juliet. HausaMini.com ta ruwaito daga jaridar Rariya yadda aka gudanar da wannan bikin al’adan gargajiya cikin kasaita da kawa da nuna arziki, yayin da iyayen Amarya Juliet suka shirya bikin na gani naAhmed Musa da Juliet Ga dai hotunan nan yadda majiyar HausaMini.com ta dauko su. Ga sauran hotunan: 


Leave A Reply

Your email address will not be published.