VIDEO: Ku Kalli Sabon Iskanci Da Rahama Sadau Tayi A Film Din Nollywood

0

Tayi iskancin da yafi na Classiq A cikin wannan film nata sabo da zata fitar na Nollywood mai suna ” Ajuwaya” tofa.
A gaskiya rahama sadau inaga tafi kowa tsula tsiya a kannywood domin ita nata fili yake fitowa ba’asan na sauranba to gaskiyar magana kawai ku kalleta a matsayin wanda ta samu dama daga wajan iyayenta kunga ko ba wanda ya isa ya hanata abinda taga dama.
To shi Mai zakuce akan wannan abun.
By ArewaBlog.Com
Leave A Reply

Your email address will not be published.