MUSIC: Umar M ShareeF Best Of Tsintuwa Album 2017

0

Album Din Tsintuwa album Ne Da Aka Dade Ana Jiran Isowar Sa. Wasu Har Sun Fara Tunanin Anya Mayakin Baya Dandana Musu Romo Bane Kawai A Baki Ya Hanasu Dadin. Ganin Cewa Anata Zaizo Zaizo Kuma Shiru.

Kwanaki Kadan Kenan Da Suka Wuce Mawakin Ya Fiyar Da Sanarwa Saka  Album Din Nasa A Shafin Sa Na Instagram ..

Wani Abun Karin Armashima Shine A Lokacin Da Mawakin Ya Fitar Da Sanarwar Saken Album Din Nasa Sai Ya Giyar Da Harda  Gyaran Wani Album Din Ma … Wato KUYI HAKURIYanzun Dai Ga Masu Bukatar Album Din Sai Ku Garzaya Izuwa Kasuwa Domin Samun Naku …

Kafin Haka Ga Wannan Wakar Wato “BEST OF TSINTUWA KU FARA DA ITA”

DOONLOAD NOW

Leave A Reply

Your email address will not be published.