MUSICS: Ado GwanJa Ft Adam Zango Girgiza Nan

0
Wannan wata sabuwar wakace da shahararren mawakin Hausan nan Ado Isa Gwanja wanda aka fi sani da Ado Gwanja ya fitar wacce sukayi tare da Adam A Zango.
Wakar tana zuwa ne a yayin da ake daukar sabon film dinsu na Dan kuka a birni wanda aka fara dauka a farkon watan nan.

Creadit www.ArewaMobile.com
Leave A Reply

Your email address will not be published.